Salon rayuwaGaskiyar Magana: Gwiwar matasan Najeriya na neman yin sanyi @Najeriya6331:33This browser does not support the video element.Salon rayuwaZaharaddeen Umar09/29/2023September 29, 2023Gaskiyar Magana: Gwiwar matsan Najeriya na neman yin sanyi kan kasar a shekaru 63 da samun 'yancin kai. Mun tattauna da Nadiya Ibrahim Fagge, matashiya a jihar Kano da kuma Abdullahi Sidi Ali, matashi a arewacin Najeriya. Kwafi mahadaTalla