1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Ganda na samun karbuwa a Najeriya

03:14

This browser does not support the video element.

June 29, 2023

Cimakar Ganda na samun karbuwa ga dumbin al'umma a sassan Najeriya, duk da gargadin likitoci kan illolin da ke ciki.

Cimakar Ganda na samun karbuwa ga dumbin al'umma a sassan Afirka. Wannan ta sanya, cibiyar gashin Gandar, dake a mayankar dabbobi ta Fagge a jihar Kano ke ci ba dare ba rana. Suna yin hadin gandar da fatar dabbobi kamar Rakumi, Saniya, Awakai da sauransu. Sannan matasa ne suka fi cin gajiyar sana'ar, domin su akwai ɗari ruwansu, dake cin abinci.