1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Sarauniyar Kyau ta Jamhuriyar Nijar

03:35

This browser does not support the video element.

Gazali Abdou Tasawa ZUD/MAB/SB
February 27, 2024

Kuna da macen da ta fi wannan kyau a yankinku? Sarauniyar kyau ta Jamhuriyar Nijar ta 2024 ta sha alwashin hana dalibai mata karuwanci a kasar. Shin za ta iya wannan aiki?